Cristy Spencer mai kambun kyau daga Cape Verde. Tana riƙe taken Miss Cape Verde 2013. [1] [2]

Cristy Spencer
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Mai gasan kyau

Rayuwar farko gyara sashe

Spencer tana karatu a fannin Talla da Jama'a. [3]

Masu fafutuka gyara sashe

Miss Cape Verde 2015

Spencer ta samu kambin Miss World Cape Verde 2015 a ƙarshen gasar Miss Cabo Verde 2015. An gudanar da gasar ne a ranar 27 ga watan Agusta, 2015, a babban ɗakin taro na ƙasa.

Miss world 2015

Cristi zata wakilci Cape Verde a Miss World 2015 a Sanya, China a ranar 19 ga watan Disamba, 2015, amma ta fice saboda rashin kuɗi.

Miss ECOWAS 2013

An zaɓi Cristy Spencer Miss ECOWAS (Ƙungiyar Tattalin Arzikin Yammacin Afirka) a ƙarshen mako na 14 da 15 ga watan Disamba, 2013. Matar da ta gabace ta, 'yar ƙasar Guinea, Mariama Diallo ta yi mata sarauta, kuma ta samu kyautar dalar Amurka 6,000 a matsayin kyautar kuɗi. [4]

Manazarta gyara sashe

  1. ""Cristy Spencer crowned Miss Cape Verde'13"". Archived from the original on 2013-12-24. Retrieved 2024-03-30.
  2. "Cape Verdean Cristy Spencer crowned Miss ECOWAS 2013"
  3. "Cristy Spencer elected Miss ECOWAS 2013 - Primeiro diário caboverdiano em linha - A SEMANA". Archived from the original on 2014-05-24. Retrieved 2014-05-24.
  4. "Cristy Spencer elected Miss ECOWAS 2013 - Primeiro diário caboverdiano em linha - A SEMANA". Archived from the original on 2014-05-24. Retrieved 2014-05-24.