Ciyawar Gamba

Ciyawar Gamba

gyara sashe
 
Ciyawa gambara

Ciyawa ce mai amfani kalakala duba da cewa kowace irin dabba na cin ta.

Ciyawan Gamba ta fi kowace kalan ciyawa yin zana mai tsawo ga kyau da yake ana yin zana da kalan ciyawa kamar su tcintciya. Amman zanan Gamba ya fi na tcintciya rufe gida, da wurin magewayi/ yauci  saboda tsawons, haka ma yin rudu da buttani

Karan Gamba ya fi kowane kara daɗin yin alƙalami.

Ban yi zaton ana samun Gamba a kowane wuri ba idan ba a sahara ba.

Ciyawan Gamba sai a lokacin damana taka fitowa. Da zaran iska na yamma ya buga sai ta bushe. Muna yi ma wannan iska kirari da "Na yamma maganin mai tsanwa."