Ciyawa mai kamshin lemu
CIYAWA MAI KAMSHIN LEMU Tsiro ce a dangin ciwa wadda take doguwa tsanwa wadda da ka taba ta zata dunga baka kamshin lemu [1] ↵ana shuka ta a nahiyoyo da dama a duniya kamar Africa, Asia da sauransu
AMFANIN TA
gyara sashe1) Ana yin Ana i
2) Ana dafa abinci
3) ana magani da ita