Ciwon kai
Ciwon kai (Turanci: headache)[1] wani ciwone da mutane da yawa suke yin fama dashi, wanda be shafi babba ko yaroba, Aa ya hada kowa da kowa, gajiya,yinwa, rashin isashshen bacci, rashin lafiya kaman , mura me zafi ,maleria, da ciwuka da yawa sukan iya jawo ciwan kai. Wato shi ciwan kai alamace na rashin wani abu ajikin dan Adam,kuma kowa da kalar nawa.
Ciwon kai | |
---|---|
Description (en) | |
Iri |
pain (en) clinical sign (en) |
Specialty (en) | neurology (en) |
Sanadi | encephalopathy (en) |
Medical treatment (en) | |
Magani | meprobamate (en) , butalbital (en) , doxylamine (en) da sodium benzoate (en) |
Identifier (en) | |
ICD-10 | R51 |
ICD-9 | 339 da 784.0 |
DiseasesDB | 19825 |
MedlinePlus | 003024 |
eMedicine | 003024 |
MeSH | D006261 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Blench, Roger. 2013. Boze medical terminology and diseases. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.