Chipinge a baya ana kiranshi da chipinga, wani kauye ne a Zimbabwe, da yake a yankin chipinge a manicaland province a kudancin Zimbabwe, kusa da iyaka da Zimbabwe.

Chipinge

Wuri
Map
 20°12′S 32°37′E / 20.2°S 32.62°E / -20.2; 32.62
JamhuriyaZimbabwe
Province of Zimbabwe (en) FassaraManicaland Province (en) Fassara
District of Zimbabwe (en) FassaraChipinge District (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 17,458 (2002)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 1,108 m-1,109 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara

garin yana a tsakanin kilo mita dari da saba'in (170), (110mi) ta hanya a kudancin mutare kusa da babban garin.[1]

Ada ana kiran garin da chipinga. Farin sassabcin y fara ne bayan zuwan thomas moodies trek a shekarar 1893. Sannan ana kiransa da south melsetta.[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. Road Distance Between Mutare And Chipinge With Map
  2. Map Showing Chipinge And Birchenough Bridge With Distance Marker