Chetimari ƙauye ne kuma ƙaramar hukuma a Nijar, Yana a babbar hanya a wasu ƴan kilomita daga kudu kusa da iyakar ƙasar da Najeriya. A 2011, adadin mutanen yankin ya kai s of 2011, 66,845.

Chetimari


Wuri
Map
 13°12′23″N 12°25′16″E / 13.2064°N 12.4211°E / 13.2064; 12.4211
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Diffa
Sassan NijarDiffa (sashe)
Yawan mutane
Faɗi 65,449 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Komadugu Yobe
Altitude (en) Fassara 282 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
kauyen chetimari
Kauyen chetimary
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe