Chemcedine El Araichi (an haife shi a ranar sha takwas 18 ga watan Mayu na shekara ta 1981) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Belgium mai ritaya kuma a halin yanzu mataimakin manajan Royal Albert Quévy-Mons .

Chemcedine El Araichi
Rayuwa
Haihuwa Boussu (en) Fassara, 18 Mayu 1981 (42 shekaru)
ƙasa Beljik
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
R.A.E.C. Mons (en) Fassara1999-2004930
K.S.V. Roeselare (en) Fassara2004-20081092
Royal Excelsior Mouscron (en) Fassara2008-2010452
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2009-
  Győri ETO FC (en) Fassara2010-201010
K.V. Kortrijk (en) Fassara2010-201119
RFC Seraing (en) Fassara2011-20149211
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin koyarwa gyara sashe

A ranar sha tara 19 ga watan Yuni na shekara ta 2019, an nada El Araichi mataimakin manajan Luigi Nasca a Quévy-Mons . [1]

Kididdiga gyara sashe

Season Club Country Competition Games Goals
2002/03 RAEC Mons Belgium Jupiler League 19 0
2003/04 RAEC Mons Belgium Jupiler League 23 0
2004/05 KSV Roeselare Belgium Belgian Second Division 29 1
2005/06 KSV Roeselare Belgium Jupiler League 26 0
2006/07 KSV Roeselare Belgium Jupiler League 29 1
2007/08 KSV Roeselare Belgium Jupiler League 25 0
2008/09 Excelsior Mouscron Belgium Jupiler League 31 1
2009/10 Excelsior Mouscron Belgium Jupiler League 14 1
2009/10 Győri ETO FC Hungary Soproni Liga 1 0
2010/11 Kortrijk Belgium Jupiler League 0 0
Total 278 4

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

El Araichi ya buga wasansa na farko a Morocco a wasan sada zumunci da Jamhuriyar Czech a ranar 11 ga Fabrairun 2009 da aka buga a Morocco kuma ya tashi 0-0.

Manazarta gyara sashe

  1. Foot: Chem El Araichi nommé entraîneur adjoint de Quévy-Mons, laprovince.be, 19 June 2019