Chase Elliott
William Clyde Elliott II ko Chase Elliott (an haife shi a Dawsonville, Georgia, Nuwamba 28, 1995) ɗan tseren motar Amurka ne. A yanzu haka yana tsere a NASCAR Cup Series tare da kungiyar Hendrick Motorsports a lamba 9 Chevrolet Camaro ZL1 1LE motar da kamfanin NAPA Auto Parts ya tallafawa.[1]
Chase Elliott | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | William Clyde Elliott II |
Haihuwa | Dawsonville (en) , 28 Nuwamba, 1995 (29 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Bill Elliott |
Sana'a | |
Sana'a | racing automobile driver (en) |
Employers | 3M (mul) |
Kyaututtuka | |
chaseelliott.com | |
Elliott shine ɗa ɗaya tilo na tsohon ɗan tseren NASCAR Bill Elliott.
Elliott shi ne zakaran gwajin dafi na NASCAR na shekarar 2014
Wasan farko na Elliott a Gasar Kofin ya fara ne a gasar STP 500 2015. Gasar cin Kofinsa na farko an ci shi a cikin Go Bowling at the Glen 2018 gasar.[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Son of NASCAR's Bill Elliott signs multi-year deal". WAGA-TV. Retrieved 19 November 2011.
|first=
missing|last=
(help) - ↑ Go Bowling at The Glen 2018 - Official race results