Chala Kelele (an haife shi a ranar 7 ga watan Oktoba 1966) ɗan wasan tseren Habasha ne mai ritaya wanda ya ƙware a guje-guje na ƙetare. Ya wakilci kasar Habasha sau shida na gasar cin kofin kasashen duniya ta IAAF, da kuma gasar tseren Half marathon ta IAAF a shekara ta 1994 da kuma gasar tseren hanya ta duniya IAAF.

Chala Kelele
Rayuwa
Haihuwa 7 Oktoba 1966 (57 shekaru)
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Gasar kasa da kasa gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
1988 World Cross Country Championships Auckland, New Zealand 2nd Team competition[1]
1991 World Cross Country Championships Antwerp, Belgium 7th Long race
2nd Team competition[2]
1995 World Cross Country Championships Durham, United Kingdom 27th Long race
5th Team competition[3]
1996 World Cross Country Championships Stellenbosch, South Africa 3rd Team competition[4]

Manazarta gyara sashe

  1. IAAF World Cross Country Championships - 1988 SENIOR MEN[permanent dead link] - Athchamps
  2. IAAF World Cross Country Championships - 1991 SENIOR MEN[permanent dead link] - Athchamps
  3. IAAF World Cross Country Championships - 1995 SENIOR MEN[permanent dead link] - Athchamps
  4. IAAF World Cross Country Championships - 1996 SENIOR MEN[permanent dead link] - Athchamps