Auckland (lafazi: /oklan/) birni ne, da ke a ƙasar Sabuwar Zelandiya. Shi ne birnin mafi girman ƙasar Sabuwar Zelandiya. Auckland yana da yawan jama'a 1,467,800 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Auckland a karni na sha huɗu bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Auckland Phil Goff ne.

Auckland
Tāmaki Makaurau (mi)
Auckland (en)
Coat of arms of Auckland (en)
Coat of arms of Auckland (en) Fassara


Suna saboda George Eden, 1st Earl of Auckland (en) Fassara
Wuri
Map
 36°50′57″S 174°45′55″E / 36.8492°S 174.7653°E / -36.8492; 174.7653
Commonwealth realm (en) FassaraSabuwar Zelandiya
Region of New Zealand (en) FassaraAuckland Region (en) Fassara
Babban birnin
Auckland Region (en) Fassara
Colony of New Zealand (en) Fassara (1841–1865)
Sabuwar Zelandiya (1841–1865)
Yawan mutane
Faɗi 1,467,800 (2018)
• Yawan mutane 2,625.76 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 559 km²
Altitude (en) Fassara 196 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1350
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 0600–2699
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 09
Wasu abun

Yanar gizo aucklandcouncil.govt.nz

Manazarta gyara sashe