Cecílio Lopes (an haife shi a ranar 18 ga watan Maris 1979) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Capelle a ƙasar Holland Topklasse. [1]

Cecílio Lopes
Rayuwa
Haihuwa Rotterdam, 18 ga Maris, 1979 (45 shekaru)
ƙasa Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Excelsior Rotterdam (en) Fassara1999-200510127
FC Dordrecht (en) Fassara2005-20075835
Sparta Rotterdam (en) Fassara2007-200892
SC Heerenveen2007-201000
  Cape Verde national football team (en) Fassara2008-200820
FC Volendam (en) Fassara2008-200840
FC Dordrecht (en) Fassara2009-20091712
PEC Zwolle (en) Fassara2009-2010278
FC Dordrecht (en) Fassara2010-20126225
VV Capelle (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 184 cm

Sana'a gyara sashe

Aikin kulob gyara sashe

Lopes ya taba buga wasa a kulob ɗin SBV Excelsior, FC Dordrecht, Sparta Rotterdam, FC Volendam da FC Zwolle.

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Duk da an haife shi a Netherlands, Lopes ya cancanci buga wa tawagar kwallon kafa ta Cape Verde wasa ta dalilin mahaifinsa. Ya sami kiransa na farko a watan Mayu 2008.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. Soccerway profile (Dutch).
  2. "Foreign contingent boost Cape Verde" . FIFA. 2008-05-21. Archived from the original on May 22, 2008. Retrieved 2008-05-21.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe