Catarina Juliana Camufal (an Haife ta ranar 30 ga watan Maris ɗin shekarar 1980) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Angola.[1] A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata. Tana 5 ft 6 inci tsayi.

Catarina Camufal
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 30 ga Maris, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
G.D. Interclube (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Nauyi 67 kg
Tsayi 168 cm

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe