Castello Lukeba Castello Junior Lukeba, wanda kuma aka fi sani da Castello Jr., an haife shi a ranar 17 ga Disamba 2002 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na ƙungiyar Bundesliga RB Leipzig da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa.

Castello Lukeba
Rayuwa
Haihuwa Lyon, 17 Disamba 2002 (21 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Olympique Lyonnais (en) Fassara2021-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.84 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe