Carlos Dotor González (an haife shi 15 ga Maris 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta La Liga Celta.

Carlos Dotor
Rayuwa
Haihuwa Madrid, 15 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Real Madrid Castilla (en) Fassara2019-2023
  RC Celta de Vigo (en) Fassara2023-2024
  Real Oviedo (en) Fassara2024-
 
IMDb nm15190192

Real Madrid

gyara sashe

Dotor ya fara aikinsa da makarantar koyon kwallon Sipaniya ta Rayo Majadahonda kafin ya shiga La Fábrica a Real Madrid a cikin shekarar 2015.[1][2][3][4][5]

Celta De Vigo

gyara sashe

A ranar 20 ga Yuli 2023, Celta ta sanar da sanya hannu kan Dotor, kwangila har zuwa Yuni 2028.[6][7]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Dotor, una joya pretendida". as.com.
  2. "Carlos Dotor, un futbolista con confianza". onefootball.com.
  3. "Carlos Dotor, el hombre incombustible de Raúl". elespanol.com.
  4. "¿Quién es Carlos Dotor, el motor del Castilla de Raúl?". goal.com.
  5. "Así es Carlos Dotor, el 'box to box' de Raúl en el Castilla". marca.com.
  6. "Carlos Dotor, commitment, character, and quality to strengthen the ranks of RC Celta". RC Celta (in Turanci). 2023-07-20. Retrieved 2023-07-21.
  7. "Official Announcement: Carlos Dotor". Real Madrid C.F. (in Turanci). Retrieved 2023-07-21.