Carlos Bacca
Carlos Bacca[1] (Carlos Arturo Bacca Ahumada an haife shi a ranar 8 ga watan Satumba a shekarar 1986)[2][3] ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Colombia wanda ke buga wasa a matsayin dan gaba a ƙungiyar Categoría Primera A ƙungiyar Atlético Junior.