Carl Martin Allwood, (an haife shi ne a ranar 23 ga watan Maris din shekarar 1952), ya kasan ce masanin farfesa ne na Sweden a fannin ilimin halayyar dan Adam a Jami'ar Gothenburg [1] kuma marubuci. Shi ɗa ne ga Martin Allwood da Inga Wihelmsen Allwood [2]

Carl Martin Allwood
Rayuwa
Haihuwa 23 ga Maris, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Sweden
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a psychologist (en) Fassara da researcher (en) Fassara
Employers Lund University (en) Fassara
University of Gothenburg (en) Fassara

Manazarta gyara sashe