Harabar makarantar dai a kwaleji ko jami'a da gine-gine masu alaƙa suke. Yawanci harabar kwaleji ko Jami'a ta haɗa da dakunan karatu, dakunan zama, wuraren ɗalibai ko wuraren cin abinci, da wuraren shakatawa.

Campus
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na educational facility (en) Fassara, school grounds (en) Fassara da campus (en) Fassara
Bangare na jami'a, university of applied sciences (en) Fassara da educational institution (en) Fassara
Shafin yanar gizo whosonfirst.org…
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe