Camilla Sand Andersen (an haife ta a ranar 14, ga watan Fabrairun shekara ta 1986, a garin Als, Hadsund) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Denmark . A halin yanzu tana taka leda a Fortuna Hjørring da tawagar ƙasar Denmark. [1]

Camilla Sand Andersen
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Faburairu, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Daular Denmark
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fortuna Hjørring (en) Fassara-
  Denmark women's national football team (en) Fassara2005-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.73 m

Manazarta.

gyara sashe
  1. "Danish Football Union (DBU) statistics" (in Danish). Retrieved 4 June 2019.

Hanyoyin Haɗin waje.

gyara sashe
  • Camilla Sand AndersenBayanan ƙungiyar ƙasa aKungiyar Kwallon Kafa ta Denmark (a cikin Danish).