Camilla Gryski
Camilla Gryski (an haife shi: Bristol, Ingila)ma'aikaciyar ɗakin karatu ce ta Kanada kuma mai sha'awar kirtani.Tana da digiri a Turanci, MLS,M.Ed, da Takaddar Koyarwa na Farko na Montessori.[1]Ta yi aiki a Asibitin Toronto don Yara marasa lafiya a matsayin Clown Therapeutic.[1]
Camilla Gryski | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Kanada |
Sana'a | |
Sana'a | librarian (en) , marubuci, circus performer (en) da Marubiyar yara |