Caleb Olaniyan ɗan Nijeriya ne kuma Ferfesa a fannin ilimin dabbobi da wajen kiwon Su (Zoology). Tsohon shugaban fanni ilimi, ne na kimiyya (Nigerian Academy Of Science).[1]

Caleb Olaniyan
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a zoologist (en) Fassara da Malami
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

A shekarar 1989, an zabe shi a matsayin shugaban Fanni Ilimi Na Kimiyya (President Nigerian Academy Of Science)[2] inda ya Gabi ferfesa Ifedayo Oladapo.

Manazarta.

gyara sashe