Kolkata
(an turo daga Calcutta)
Kolkata ko Calcutta birni ne, da ke a jihar Bengal ta Yamma, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Bengal ta Yamma. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 14,617,882 (miliyan sha huɗu da dubu dari shida da sha bakwai da dari takwas da tamanin da biyu). An gina birnin Kolkata a karni na sha bakwai bayan haifuwan annabi Issa.
Kolkata | |||||
---|---|---|---|---|---|
কলকাতা (bn) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Kalikata (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Bengal ta Yamma | ||||
Division of West Bengal (en) | Presidency division (en) | ||||
District of India (en) | Kolkata district (en) | ||||
Babban birnin |
Bengal ta Yamma (1947–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,496,694 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 21,820.14 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 206.08 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Hooghly River (en) | ||||
Altitude (en) | 9 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Firhad Hakim (en) (3 Disamba 2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 700001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 33 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kmcgov.in |
Hotuna
gyara sashe-
Tashar jirgin kasa ta Kolkata
-
Wurin bauta na sheetalnath Mandir, Kolkata
-
Lambun Mysore Keoratala, Kolkata, 2011
-
Jami'ar Kolkata
-
Birnin kimiyya, Kolkata
-
Gidan tarihi na Kolkata, Indiya
-
Gadar Kolkata
-
Kotun Koli, Kolkata
-
The 42, Kolkata