Calabria yanki ne. Yana cikin ɓangaren Italiya. Tana da fadin murabba'in kilomita 25,280 da yawan jama'a 2,180,450 (ƙidayar shekarar 2017). Babban birnin Calabria shine Catanzaro.

Tutar Calabria.
Calabria.