Cadi Mané
Cadi Mané likita ce kuma 'yar siyasa a Guinea Bissau wacce ta yi ministan tsaro daga shekarun 2014 zuwa 2015.
Cadi Mané | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Guinea-Bissau | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Sana'a
gyara sasheMane likitar sojoji ce. [1] An naɗa ta a matsayin ministar tsaro a gwamnatin Firayim Minista Domingos Simões Pereira a ranar 4 ga watan Yuli 2014.[2][3] [4] Ta yi aiki har zuwa watan Agusta 2015, lokacin da Shugaba José Mário Vaz ya kori gwamnati. [5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "La Guinea Bissau sulla strada del futuro". Marx 21 (in Italian). 1 September 2014. Retrieved 9 May 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Inclusive government appointed". The Economist. 9 July 2014. Retrieved 9 May 2017.
- ↑ Rocha, Antonio (4 July 2014). "Guiné-Bissau tem novo Governo". DW (in Portuguese). Retrieved 9 May 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Rocha, Antonio (4 July 2014). "Guiné-Bissau tem novo Governo". DW (in Portuguese). Retrieved 9 May 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ "Guinea-Bissau president dismisses government". Al Jazeera. 14 August 2015. Retrieved 9 May 2017.