Cabascabo fim ne na wasan kwaikwayo na Nijar da Faransa a shekarar 1968 wanda Oumarou Ganda ya jagoranta.[1] An shigar da shi a cikin gasar 6th Moscow International Film Festival, inda ya lashe Diploma.[2]

Cabascabo
Asali
Lokacin bugawa 1968
Asalin harshe Zarma
Ƙasar asali Faransa da Nijar
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Oumarou Ganda
Marubin wasannin kwaykwayo Oumarou Ganda
'yan wasa
External links

Yin wasan kwaikwayo gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Cabascabo". subversivefestival. Archived from the original on 3 February 2013. Retrieved 21 December 2012.
  2. "6th Moscow International Film Festival (1969)". MIFF. Archived from the original on 16 January 2013. Retrieved 21 December 2012.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe