Bussa
gurin zaman mutane
Bussa, wanda aka fi sani da Boussa a tsofaffin rubutu, ita ce babban birninBorgu, a arewacin Najeriya. Ita ce wuri mafi nisa da za a iya kewayawa a kan kogin Neja, kusa da magudanar ruwa.[1] Tafkin Kainji ya mamaye yankin garin wanda aka samar a shekarar 1968 tare da gina madatsar ruwa ta tafkin Kainji. An sake mayar da garin zuwa abin da a yanzu ake kira New Bussa.
Bussa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Labarin ƙasa | |||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tafkin Kainji da Nijar | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Chisholm, Hugh, ed. (1911). Encyclopædia Britannica (11th ed.). Cambridge University Press. .