Budiriro

Yanki mai yawan jama'a da ke a kudu maso yammacin birnin Harare, Zimbabwe

Budiriro babban yanki ne mai yawan jama'a a yankin kudu maso yammacin birnin Harare a kasar Zimbabwe. Akwai gidaje kusan 30,000 amma ɗakunan shan magani biyu kacal ne da makarantun firamare ƙwarya biyar.[1]

Budiriro

Wuri
Map
 17°54′S 30°54′E / 17.9°S 30.9°E / -17.9; 30.9

Budiriro wurin aikin gina gidaje ne na masu ƙaramin karfi tare da kusan gidaje 2,000 da aka sayar a watan Afrilun 2018.[2]

A cikin 2008, Budiriro ya kasance yanki mafi yawan adadin na ɓarkewar cutar kwalara. wanda ya kai kashi 50% na adadin da aka ruwaito a Zimbabwe.[3] Wata cuta da aka fi sani da Budiriro ita ce taifot.

A ƙarshen 2016, yawancin yankunan da ke kusa da suambaliyar ruwa ta shafe su.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Budiriro, a constituency waiting on their MP - NewsDay Zimbabwe". www.newsday.co.zw (in Turanci). Retrieved 2018-05-23.
  2. Business Reporter (3 April 2018). "Relaxed terms boost CABS' Budiriro project". The Herald (Zimbabwe). Retrieved 12 April 2018.
  3. "WHO | Cholera in Zimbabwe". www.who.int. Archived from the original on 19 December 2008. Retrieved 2018-05-23.

17°54′S 30°56′E / 17.900°S 30.933°E / -17.900; 30.933