Buari

wani yanki ne jihar Kwara, ƙaramar hukumar Irepodun

Buari gari ne a jihar, Kwara kudu maso yammacin Najeriya, ƙabilar Yarbawa ne. Garin yana da iyaka da Okeya, Egi, Ilala da Esie.

Buari

Wuri
Map
 8°18′N 4°51′E / 8.3°N 4.85°E / 8.3; 4.85
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaKwara
Ƙananan hukumumin a NijeriyaIrepodun
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe