Bruce Gordon ɗan wasan kwaikwayo ne wanda ya bayyana kuma ya ba da umarnin fim din 1919 The First Men in the Moon [1]

Bruce Gordon (actor/darektan)
Rayuwa
Haihuwa Johannesburg, 19 century
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi da darakta
IMDb nm0330049

An haife shi a Johannesburg, Afirka ta Kudu .

Fim ɗin ɓangare gyara sashe

 

Manazarta gyara sashe

  1. The First Men in the Moon (1919) (in Turanci), retrieved 2024-02-13

Haɗin waje gyara sashe