Brigitte Madlener 'yar Ostiriya ce mai tseren tsalle-tsalle. Ta wakilci Austria a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1980 da kuma a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1984. A dunkule, ta lashe lambobin zinare hudu da lambobin azurfa biyu a gasar wasannin nakasassu ta lokacin hunturu.[1]

Brigitte Madlener
Rayuwa
ƙasa Austriya
Sana'a
Sana'a alpine skier (en) Fassara
Kyaututtuka

Nasarorin da ta samu gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Lamarin Time
1980 1980 Winter Paralympics Geilo, Norway 1st Giant Slalom 3B 2:52.86[2]
2nd Slalom 3B 1:40.68[3]
1984 1984 Winter Paralympics Innsbruck, Austria 1st Giant Slalom LW5/7 1:38.81
1st Downhill LW5/7 1:24.92
1st Alpine Combination LW5/7 0:18.65
2nd Slalom LW5/7 1:36.05

Manazarta gyara sashe

  1. "Brigitte Madlener". paralympic.org. Archived from the original on 8 December 2019. Retrieved 8 December 2019.
  2. "Alpine Skiing - Women's Giant Slalom 3B - Geilo 1980". paralympic.org. Archived from the original on 8 December 2019. Retrieved 8 December 2019.
  3. "Alpine Skiing - Women's Slalom 3B - Geilo 1980". paralympic.org. Archived from the original on 8 December 2019. Retrieved 8 December 2019.

Hanya na waje gyara sashe