Brice Lauuche Samba (an haife shi ranar 25 ga watan Afrilu 1994) wanda aka fi sani da Brice Samba, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ligue 1 Lens. An haife shi a Jamhuriyar Kongo, yana buga wa tawagar ƙasar Faransa wasa.

Brice Samba
Rayuwa
Cikakken suna Brice Lauriche Samba
Haihuwa Linzolo (en) Fassara, 25 ga Afirilu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Jamhuriyar Kwango
Faransa
Harshen uwa Faransanci
Ƴan uwa
Mahaifi Brice Samba
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Le Havre AC (en) Fassara2011-201300
  Olympique de Marseille (en) Fassara2013-2017
  A.S. Nancy-Lorraine (en) Fassara2015-2016
  Stade Malherbe Caen (en) Fassara2017-2019
Nottingham Forest F.C. (en) Fassara2019-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 1
Nauyi 79 kg
Tsayi 186 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe