Gurasar da man shanu gurasar gargajiya ce acikin Abincin Burtaniya. Yankin burodi da aka warwatsa tare da 'ya'yan itacen inabi ana shimfiɗa sune a cikin tasa, an rufesu da cakuda kwai da aka dafa da Nutmeg, vanilla, cinnamon ko wasu kayan yaji, sannan a dafasu.[1][2]

  1. Kasper, Lynne. "Bread and Butter Pudding". The Splendid Table. Retrieved 27 November 2013.
  2. "Bread and butter pudding". BBC food.
Bread and butter pudding
pudding (en) Fassara
Kayan haɗi Kwai
Tarihi
Asali Birtaniya