Brandon Soppy[1] Beanou-Junior Brandon Deflo Soppy (an haifeshi ranar 21 ga watan Fabrairu, 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama don ƙungiyar kwallon kafar Torino[2] a Serie A na Italiya, a kan aro daga kungiyar kwallon kafar Atalanta.[3][4]

Brandon Soppy
Rayuwa
Cikakken suna Beanou-Junior Brandon Deflo Soppy
Haihuwa Aubervilliers (en) Fassara, 2 ga Faburairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  France national under-19 association football team (en) Fassara-
  France national under-18 association football team (en) Fassara-
  France national under-17 association football team (en) Fassara-
  France national under-16 association football team (en) Fassara-
  Stade Rennais F.C. (en) Fassara1 ga Yuli, 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Tsayi 1.81 m
Brandon Soppy a newspaper
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe