Brahima Guindo
Brahima Guindo (an haife shi ranar 9 ga watan Satumba 1977)[1] ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Mali.[2] Ya lashe lambar tagulla a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 1999, da kuma lambar tagulla a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2000.[3]
Brahima Guindo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mali, 9 Satumba 1977 (47 shekaru) |
ƙasa | Mali |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 80 kg |
Tsayi | 170 cm |
Nasarorin da aka samu
gyara sasheShekara | Gasar | Wuri | Ajin nauyi |
---|---|---|---|
2000 | Gasar Judo ta Afirka | 3rd | Rabin matsakaicin nauyi (81 kg) |
1999 | Wasannin Afirka duka | 3rd | Rabin matsakaicin nauyi (81 kg) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Brahima Guindo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Brahima Guindo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Brahima Guindo at JudoInside.com