Bradley Paul Cross (An haife shi a ranar 30 ga watan Janairu shekara ta 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin tsakiyar baya don Golden Arrows .

Bradley Cross (soccer)
Rayuwa
Haihuwa 30 ga Janairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Turar kasar ta afirca ta kudu

Aikin kulob

gyara sashe

Cross ya fara aikinsa da Mpumalanga Black Aces kafin ya shiga Bidvest Wits . Bayan ya shafe lokaci a matsayin aro tare da Schalke 04, ya koma kulob din Premier League Newcastle United a kan yarjejeniyar shekaru biyu. [1] An sake shi ne a karshen kwantiraginsa. [2] A cikin watan Nuwamba na shekara ta 2022, ya shiga Kaizer Chiefs akan gwaji. [3] A cikin Janairu 2023, ya sanya hannu don Maritzburg United . [4] A cikin Yuli 2023, Cross ya bar Maritzburg United bayan relegation kuma ya shiga Golden Arrows . [5]

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Cross ta wakilci Afirka ta Kudu a matakin ƙasa da 20 . [1] Yana kuma iya wakiltar Ingila a matakin kasa da kasa. [6]

Salon wasa

gyara sashe

Cross ya kwatanta kansa a matsayin "mai tsaron baya mai ƙafar hagu wanda ke son yin wasa daga baya."

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Magpies sign South African youngster". Newcastle United F.C. 16 October 2020. Retrieved 4 April 2023. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NUFC" defined multiple times with different content
  2. "Newcastle United release official retained and released players lists – Premier League confirm". themag.co.uk. 10 June 2022. Retrieved 4 April 2023.
  3. "Cross: Former Newcastle United and Schalke 04 defender resurfaces at Kaizer Chiefs". goal.com. 9 November 2022. Retrieved 4 April 2023.
  4. "Peprah and Cross: Maritzburg United confirm signing of Orlando Pirates striker and ex-Kaizer Chiefs trialist". goal.com. 12 January 2023. Retrieved 4 April 2023.
  5. "Golden Arrows sign Bradley Cross from relegated Maritzburg United". iol.co.za. 23 July 2023. Retrieved 8 August 2023.
  6. "7 dual-national English abroad wonderkids". englishplayersabroad.com. 10 April 2020. Retrieved 4 April 2023.