Boutheïna Amiche (an haife ta a ranar 12 ga watan Satumbar shekara ta 1990) 'yar wasan kwallon hannu ce ta Tunisia a kungiyar ASF Sfax da tawagar kasar Tunisia. [1]

Boutheïna Amiche
Rayuwa
Haihuwa Téboulba (en) Fassara, 12 Satumba 1990 (33 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Ta shiga gasar zakarun kwallon hannu ta mata ta duniya ta 2015.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. 2017 World Women's Handball Championship roster
  2. 2015 World Championship roster