Bongani Sam (an haife shi a ranar 30 ga watan Yuli shekara ta 1997), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Moroka Swallows . [1]

Bongani Sam
Rayuwa
Haihuwa Afirka ta kudu, 30 ga Yuli, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

  1. "Bongani Sam :: Bongani Ngele Sam :: Orlando Pirates".