Boesmanspruit
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Boesmanspruit wani ƙaramin rafi ne wanda ya samo asali daga kudancin Secunda,Mpumalanga, Afirka ta Kudu,yana gudana daga can ta hanyar kudu maso yamma har sai ya shiga kogin Waterval (Turanci:Water Fall River ;wannan sunan ba a taɓa amfani dashi ba).
Boesmanspruit | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 26°37′50″S 29°14′00″E / 26.6306°S 29.2333°E |
Kasa | Afirka ta kudu |
Territory | Mpumalanga (en) |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Orange River basin (en) |
River mouth (en) | Orange River (en) |