Boboye sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Dosso, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine Birni N'Gaouré. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 372 904[1].

Boboye


Wuri
Map
 13°04′54″N 2°54′39″E / 13.0817°N 2.9108°E / 13.0817; 2.9108
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Dosso

Babban birni Birnin Gaouré
Yawan mutane
Faɗi 252,597 (2012)
yankin boboye
wata budurwa a boboye
kayan al'adu
noman take a boboye
wasan al'adu

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 26 December 2019.