Blessing Onoko
Blessing Onoko (an haifeshi ranar 15 ga watan Disamba shekara ta alif dari tara da sittin da tara1969A.c) ɗan damben Najeriya ce. Yayi gasa a cikin wasan maza na maza a gasar wasannin bazara ta 1988. [1]
Blessing Onoko | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 15 Disamba 1969 (54 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Blessing Onoko". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 4 January 2019.
Hanyoyin waje
gyara sashe- Blessing Onoko at the International Olympic Committee