Blessing Oladoye
Blessing Oladoye (an haife ta a ranar 4 ga watan Satumba a shekara ta 2000)[1] 'yar wasan Najeriya ce.[2] Ta yi gasar tseren mita 4×400 na mata a gasar[3] wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya ta shekarar 2019.[4] A shekarar ta 2019, ta lashe lambar zinare a tseren mita 4×400 na mata a gasar wasannin Afirka na shekarar 2019 da aka gudanar a Rabat, Morocco.[5]
Blessing Oladoye | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 4 Satumba 2000 (24 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | dan tsere mai dogon zango | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
|
Manazarta
gyara sashe- ↑ "4x400 Metres Relay Women– Round 1" (PDF). IAAF (Doha 2019) . Retrieved 11 October 2019.
- ↑ "Blessing Oladoye". IAAF. Retrieved 11 October
- ↑ "Athletics Results Book" (PDF). 2019 African Games. Archived (PDF) from the original on 4 August 2020. Retrieved 4 August 2020.
- ↑ "4x400 Metres Relay Women–Round 1" (PDF). IAAF (Doha 2019). Retrieved 11 October 2019.
- ↑ "Athletics Results Book" (PDF). 2019 African Games. Archived (PDF) from the original on 4 August 2020. Retrieved 4 August 2020.