Biyouna
Baya Bouzar (larabci|باية بوزار), anfi saninta da sunan ta na shiri Biyouna (larabci|بيونة) ta kasance mawakiyar Aljeriya, mai-rawa, kuma yar'fim an haife ta a ranar 13 Satumba na 1952 a Belcourt, ayanzu ake kira da Belouizdad, Algiers, Algeria.[1]
Biyouna | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Baya Bouzar | ||
Haihuwa | Aljir, 13 Satumba 1952 (72 shekaru) | ||
ƙasa | Aljeriya | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | jarumi, mawaƙi da marubuci | ||
Artistic movement | pop music (en) | ||
Kayan kida | murya | ||
Jadawalin Kiɗa | Warner Bros. Records (en) | ||
IMDb | nm0084670 |
Farkon rayuwa
gyara sasheTa fara yin waka tun tana karama da kungiyar Fadhéla Dziria Inda take amatsayin gudanar da tambourine, tana gudanar dashi ne taré da Flifla, sannan ta kafa nata na kanta.
A yayin da take da shekaru 17, ta fara wasanni a manyan cabarets da suke a birni, sannan da ta Kai shekara 19 sai ta fara yin rawa a Copacabana.
Aikin fim
gyara sasheA shekaru 19, mai tsara shirye-shiryen telebijin Mustapha Badie ta dauke ta tafara masa wake a soap opera, La Grande Maison (1973), wanda take fitowa amatsayin Fatma. Wannan shirin ana yinsa ne akan novel na Mohamed Dib. Dalilin da yasa ta shahara sosai.
Ta fito acikin fina-finan biyu na Aljeriya: Leila and the others, da Sid Ali Mazif ya tsara a 1978, da kuma fim The Neighbor, daga Ghaouti Bendedouche a 2000. A 1999, Nadir Moknèche ya bata aiki amatsayin Meriem acikin fim Madame Osmane's Harem wanda tayi a kasar Faransa. Daga nan saï tayi Viva Laldjéri a 2003.
A tsakanin 2002 da kuma 2005, Biyouna ta samu nasara acikin Ramadan wanda aka Kira da 'Nass Mlah City.
Albam
gyara sashe- 2001: Raid Zone
- 2007: Blonde dans la Casbah
Wakoki
gyara sashe- "Pamela" (2001)
- "Les yeux noirs" (2002)
- "In her eyes" (2002)
- "Tu es ma vie" (2002)
- "Maoudlik" (2003)
- "Taali" (2006)
- "Une Blonde Platine dans la Casbah " (2007)
- "Demain tu te maries" (2007)
- "Merci pour tout (c'que j'n'ai pas)" (2007)
- "El Bareh" (2008)
- "Tsaabli ouetmili" (2008)
Filmography
gyara sasheFina-finai
gyara sasheYear | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
1978 | Leila et les autres | ||
1979 | Le Chat | ||
1999 | Le Harem de madame Osmane | Meriem | |
2001 | La voisine | ||
2003 | Viva Laldjérie | Papicha | |
2004 | Beur blanc rouge | Mother of Wassila | |
2005 | Rue des figuiers | Fatima | |
2007 | Delice Paloma | Madame Aldjeria/Zineb Agha | |
2008 | Garçon manqué | Nana | |
2009 | Aïcha | Biyouna | |
2010 | Bacon on the Side | Houria | |
2010 | Holiday | Eva Lopez | |
2011 | Aïcha 2 | Biyouna | |
2011 | The Source | The Old Gun | |
2011 | Beur sur la ville | Khalid's mother | |
2011 | Aïcha 3 | Biyouna | |
2012 | Aïcha 4 | Biyouna | |
2013 | Cheba Louisa | ||
2013 | Mohamed Dubois | ||
2013 | Les Reines du ring | ||
2014 | Amour sur place ou à emporter : le film ! | ||
2018 | Le Flic de Belleville | Zohra |
Telebijin
gyara sasheYear | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
1973 | La Grande Maison | Fatma | |
2003 | Grand plongeoir, Le | Herself | |
2003 | Nass Mlah City | 32 episodes | |
2004 | Nass Mlah City 2 | 32 episodes | |
2006 | Nass Mlah City 3 | 55 episodes | |
2007 | La Commune | Hanifa Houbeyche | first season |
2007 | On n'est pas couché | 1 episode | |
2009 | Nessma TV (Zorroh) | Zohra | |
2010 | One person show | Biyouna | 30 episodes |
2012 | La Baie d'Alger |
Theater
gyara sasheYear | Title | Role | Notes |
---|---|---|---|
2009 | La Celestina | Célestine | |
2012 | Biyouna ! | Biyouna | in Théâtre Marigny |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "بيونة الجزائرية الحرّة". الأخبار (in Larabci).