Bishara Wakim
Bishara Wakim (Larabci: بشارة واكيم ) (A watan Maris biyar 5, shekarar alif 1890-Nuwamba 30, 1949) darakta kuma ɗan wasan kwaikwayo na Masar an haife shi a Faggala, Alkahira a shekarar alif dubu daya da takwas da casa'in 1890.[1]
Bishara Wakim | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 5 ga Maris, 1890 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | 30 Nuwamba, 1949 |
Karatu | |
Makaranta | Collège des Frères (en) |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da jarumi |
IMDb | nm0906863 |
Sana'a
gyara sasheSunansa na ainihi Bisharah Yoakim ya yi karatu a Collège-des-Frères (Bab-El-Louk), ya kasance ɗan Katolika na Girka, a cikin shekarar alif dubu daya da dari tara da goma sha bakwai 1917 ya kammala karatu daga Makarantar Shari'a kuma ya fara rayuwarsa a matsayin lauya.[1]
Ya fara wasan kwaikwayo a matsayin memba na kungiyar wasan kwaikwayo Abdul Rahman Rushdi, sannan memba ne na kungiyar wasan kwaikwayo ta George Abiad, sannan tare da jarumin Masar Youssef Wahbi a rukuninsa na wasan kwaikwayo na Ramses. Daga nan sai ya koma gidan wasan kwaikwayo na Mounira El Mahdeya a matsayin ɗan wasan kwaikwayo, darekta da darektan fasaha.
Bishara Wakim da gwamnatin Masar ta karrama shi saboda irin nasarorin da ya samu a fagen fina-finai da wasan kwaikwayo, ya taka rawar gani da ɗan wasan Lebanon a mafi yawan fina-finan Masar na shekaru talatin da arba'in.
Bishara Wakim ta yi fina-finai kusan 381 a sinimar Masar.
Bishara Wakim ya rasu a ranar 30 ga watan Nuwamba, 1949.[1]
Filmography
gyara sashe- 1923 Barsoum Looking for a Job
- 1934 the son of the people
- 1936 radio song
- 1945 beginning of the month
- 1943 the son of the country
- 1947 the son of the Middle
- 1941 triumph of youth
- 1942 Ibn El-balad
- 1942 Bahbah Baghdad
- 1947 Alpremo
- 1947 Lebanese University
- 1946 I'm not an angel
- 1946 game of the six
- 1942 if you're rich
- 1945 great artist
- 1947 Baghdad, Cairo
- 1947 Qublni Oh Father
- 1945 Love story
- 1943 issue of the day
- 1947 Alby Dalily
- 1947 and my heart weep
- 1945 bloody hearts
- 1947 Alohm mask
Duba kuma
gyara sashe- Jerin Masarawa
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 Bishara Wakim on IMDb