Birnin Gwari

Ƙaramar hukuma ce a Nigeria

Birnin Gwari ƙaramar hukuma ce dake a jihar Kaduna Najeriya. Hedikwatar ta tana cikin garin Birnin Gwari.

Birnin Gwari

Wuri
Map
 10°40′00″N 6°33′00″E / 10.6667°N 6.55°E / 10.6667; 6.55
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Labarin ƙasa
Yawan fili 6,185 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Birnin-Gwari local government (en) Fassara
Gangar majalisa Birnin-Gwari legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
post ofis

Alƙaluma gyara sashe

Yana da yanki 6,185 km2 da yawan jama'ar da ya kai 2 a lissafin ƙidayar shekarar 2006.

Postal code gyara sashe

Lambar gidan waya na yankin ita ce 800.[1]

Shugaba gyara sashe

An zaɓi Abdullahi Jariri a matsayin shugaban ƙaramar hukumar a watan Yulin 2018.

Manazarta gyara sashe

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.

Template:Kaduna State