Sultan Biri Ibn Dunama shi ne dan Mai Dunama I, kuma shi Fasam ne daga kabilar Kayi. Sultan Biri ya yi sarauta a matsayin sarkin Kanem, a farkon farkon daular Kanem

Bir I dan Kanem
Rayuwa
Mutuwa 1166 (Gregorian)
Yare Daular Sayfawa
Sana'a

Uwarsa ta wahalar da shi don kashe wani barawo daya tabayi.

Manazarta

gyara sashe