Bineta Sylla (an haife ta a ranar 20 ga watan Satumbar shekara ta 1977) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ta kasance memba na Kungiyar mata ta kasar Senegal .

Bineta Sylla
Rayuwa
Haihuwa 20 Satumba 1977 (46 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kulob din gyara sashe

Sylla ta buga wa Sirènes Grand Yoff wasa a Senegal.[1]

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

  1. "Jeux africains : 24 Lionnes convoquées pour affronter l'Egypte" (in Faransanci). 2 March 2015. Retrieved 23 March 2022.