Bikin Nkompo
Bikin Nkompo biki ne na shekara-shekara wanda sarakuna da mutanen Acherensua-Asutifi ke yi a yankin Ahafo, a hukumance Yankin Brong Ahafo na Ghana. Yawancin lokuta ana yin bikin ne a cikin watan Janairu.[1] Wasu kuma suna da'awar ana yin bikin ne a watan Satumba.[2]
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Acherensua (en) , Yankin Ahafo |
Ƙasa | Ghana |
Bukukuwa
gyara sasheYayin bikin, ana maraba da baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar sarakuna. Akwai kuma raye -raye da kade -kade.[3]
Muhimmanci
gyara sasheAna yin wannan biki don nuna alamar wani abin da ya faru a baya.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ "Festivals". www.nhoc.gov.gh. Archived from the original on 2021-08-11. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.