Bikin Kente
Bikin Kente biki ne na girbi na shekara-shekara wanda sarakuna da mutanen Bonwire ke yi a gundumar Ejisu-Juaben a yankin Ashanti na Ghana.[1][2][3][4] Yawancin lokaci ana yin bikin ne a cikin watan Janairu.[5] Wasu kuma sun ce ana yin bikin ne a watan Yuli ko Agusta.[6]
Iri | biki |
---|---|
Wuri |
Bonwire (en) Yankin Ashanti, Yankin Ashanti |
Ƙasa | Ghana |
Bukukuwa
gyara sasheAn yi bikin ne don haɓakawa da yin alama da ƙirƙirar masana'antar Kente a garin Bonwire.[7][8][9] Bikin ya kuma yi niyyar tabbatar da tasirin Kente a matsayin zane daga Ghana.[6] Sarakuna da mazaunan Bonwire suna sanye da rigunan Kente da kayayyaki iri -iri da suka dinka.[1]
Muhimmanci
gyara sasheAna tunawa da bikin don nuna asalin rigar Kente a garin Bonwire wanda aka ƙirƙira sama da shekaru 300 da suka gabata.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 "Festival | The Embassy of the Republic of Ghana, Berlin, Germany" (in Turanci). Archived from the original on 2020-08-13. Retrieved 2020-08-16.
- ↑ "Bonwire Kente Festival to promote Ghana's culture". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-16.
- ↑ "A/R: 2O19 Bonwire Kente Festival Launched". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-16.
- ↑ Editor (2016-03-26). "Bonwire Kente Weaving Village". touringghana.com (in Turanci). Retrieved 2020-08-16.CS1 maint: extra text: authors list (link)
- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-16.
- ↑ 6.0 6.1 "Kente Festival – FIANDAD GHANA LIMITED" (in Turanci). Archived from the original on 2022-01-10. Retrieved 2020-08-16.
- ↑ "Bonwire Kente Festival" (in Turanci). Retrieved 2020-08-16.
- ↑ "Visit Ghana | Colourful Bonwire Kente Festival Held". Visit Ghana (in Turanci). 2018-12-14. Retrieved 2020-08-16.[permanent dead link]
- ↑ "Bonwire 'Kente' festival re-launched". BusinessGhana. Retrieved 2020-08-16.