Bikin Foyawoo
Bikin Foyawo (Foryaw Doya) biki ne na shekara-shekara wanda sarakuna da al'ummar yankunan gargajiya na Atebubu, Kwafie da Amanten a yankin Bono ta Gabas, a matsayin yankin Brong Ahafo na Ghana. Akan yi bikin ne a watan Oktoba.[1][2] Wasu kuma sun ce ana yin bikin ne a watan Satumba.[3]
Iri | biki |
---|---|
Wuri |
Atebubu Amanten (en) , Yankin Bono gabas |
Ƙasa | Ghana |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya tufafin gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna da ake ɗauka a cikin palanquins. Akwai kuma busa ƙaho, raye-raye da ganguna.[4] Ana yin sadaka da addu'a ga Allah da kakanni domin samun zaman lafiya, kwanciyar hankali, wadata, lafiya da tsawon rai a dukkan al'amuransu.[3]
Dalilin bikin
gyara sasheAna gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ "Festivals". www.nhoc.gov.gh. Archived from the original on 2021-08-11. Retrieved 2020-08-25.
- ↑ 3.0 3.1 Atebubu-Amanten District, District Analytical Report (October 2014). 2010 Population and Housing Census. Ghana Statistical Service.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
- ↑ "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.