Bikin Apomasu
Bikin Apomasu (Yam) bikin girbi ne na shekara-shekara wanda sarakuna da al'ummar Ntotoroso-Asutifi a yankin Ahafo suka saba yi a yankin Brong Ahafo na Ghana.[1][2][3][4][5] Akan yi bikin ne a watan Janairu.[6]
Iri | biki |
---|---|
Wuri | Asutifi District (en) , Yankin Ahafo |
Ƙasa | Ghana |
Biki
gyara sasheA lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[7]
Muhimmanci
gyara sasheAn yi bikin tunawa da wannan biki sama da shekaru 900 kuma ana amfani da shi ne don girmama hubbaren Apomasu kuma ana da'awar cewa yana da kuma mutane suna zuwa nesa da kusa don neman alfarma.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Ntotroso marks Apomasu Yam Festival". Graphic Online (in Turanci). Retrieved 2020-08-23.
- ↑ Ghana, News (2014-02-25). "Ntotroso celebrates Apomasu festival". News Ghana (in Turanci). Retrieved 2020-08-23.
- ↑ "People of Ntrotroso celebrate Apomasu festival". MyJoyOnline.com (in Turanci). 2012-02-29. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ "Redefine traditional festival for positive impact- Nana Seiti". www.ghanaweb.com (in Turanci). 4 March 2004. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ Tetteh, Ransford (2010-02-25). Daily Graphic: Issue 1,8160 February 25 2010 (in Turanci). Graphic Communications Group.
- ↑ "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-23.
- ↑ "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.