Bikin Akyempem biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar yankin gargajiya na Agona ke yi a yankin Ashanti na Ghana.[1] Akan yi bikin ne a watan Satumba.[2][3][4][5] Wani lokaci ana yin bikin a watan Oktoba.[6]

Infotaula d'esdevenimentBikin Akyempem
Iri biki
Wuri Agona (en) Fassara
Yankin Ashanti, Yankin Ashanti
Ƙasa Ghana

A lokacin bikin, ana maraba baƙi don raba abinci da abin sha. Mutanen sun sanya kayan gargajiya kuma akwai durbar na sarakuna. Akwai kuma raye-raye da buge-buge.[7] A lokacin biki, ana tsaftace wuraren da ake yin sa a kasa, ana kuma gudanar da al'adun gargajiya. Haka kuma ana zubar da layya ga alloli domin jin dadin jama'a da wadata.[8]

Muhimmanci

gyara sashe

Ana gudanar da wannan biki ne domin nuna wani lamari da ya faru a baya.[9]

Manazarta

gyara sashe
  1. WhiteOrange. "Festivals". Ghana Tourism Authourity (in Turanci). Archived from the original on 2020-09-22. Retrieved 2020-08-24.
  2. "Festivals Ghana - Easy Track Ghana". www.easytrackghana.com. Retrieved 2020-08-24.
  3. Boateng, Kwabena (2015-09-12). "List of festivals in Ghana". GhanaCulturePolitics (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-20. Retrieved 2020-08-24.
  4. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-24.
  5. "GhanaReview International--- Ghana Tourism". ghanareview.com. Retrieved 2020-08-24.
  6. "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2020-08-24.
  7. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  8. "Ghana Festivals – Tour Ghana" (in Turanci). Retrieved 2020-08-24.[permanent dead link]
  9. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Archived from the original on 2020-08-15. Retrieved 2020-08-21.